M&B Training Center
Kungiyoyi ne da yawa masu son cigaban Wannan Al’umma, Suka dunkule waje Daya Domin Ceto Wannan Al’ummarmu daga halin da ta fada. Bayan Dogon Nazari da tattaunawa muka ga cewa rashin aiki ko kuma sana’a shine jagora wajen bawa wannan Al’umma matsaloli. Don Haka muka tsaida matsaya daya, itace Daukan Sano’oin Hannu Muke Koyar dasu a aikace a kokarin mu na ganin cewa mun nesanta ‘yan Nijeriya daga matsalar rashin aikinyi da dogaro da Kai. Mun Samu nasarori masu yawan gaske tun farkon farawar mu a shekara ta 2012 har zuwa sanda Kungiyoyin mu Suka Dunkule a Shekarar 2015, Wanda Hakan Ya Sanya Muka ga dacewar yiwa Kungiyar mu Rijista da Gwamnati, wanda hakan Ya faru a shekara ta 2016.
15+ Training Centers, 20+ Professional Skills Courses, 74+ Professional Tutors.
Our Services
------
Our Courses
Some of Our Skills Acquisition Courses
- ATTACHMENT 1
- BED SHEETS, CURTAINS, BABY SET 59
- FASHION TAILORING 247
- FASHION & DESIGN 45
- ADULT EDUCATION 0
- TAHFIZ AND ISLAMIYYA 0
- SENIOR SECONDARY AND TAHFIZ 0
- JUNIOR SECONDARY AND TAHFIZ 0
- PRIMARY & TAHFIZ 1
- NURSERY & TAHFIZ 0
- MAKEUP 30
- ART 2
- SPICES 11
- KNITTING 4
- PERFUMES & LIQUID SOAP 12
- SHOES 37
- COMPUTER 59
- PRINTING WORK 1
- PLUMBER 1
- CALI GRAPHICS 0
- DYE FABRICS 0
- SOLAR WORK 27
- SLIDING WINDOW, DOOR 2
- TRAZOR 1
- INTERLOCK 0
- ELECTRONICS REPAIRS 3
- HANDSET REPAIRS 13
- POULTRY 12
- PHOTOS 2
- GRAPHICS 5
- BUILDING 2
- SCREEN PRINTING 0
- ELECTRICAL ENGR. 4
- STONE WORK 1
- BARNING SALOON 1
- SEWING MACHINE 23
- FEMALE CAP & HIJAB 8
- SNACKS 28
- PAINT 1
- HAND CRAFTS 0
- HORSE DRESS 2
- TILE JOB 4
- IRON BENDER 0
- FISHERING 2
- CARPENTRY & JOINERY 6
- WELDING 2
- HYGENIC MARRIAGE 1
- BEADS WORK 12
- ABAYA & VAILS 66
- FRAMES 3
- CATERING TRAINING 26
- HAIR STYLE 0
- HENNA AND WEAVING 4
- BEAUTY SALOON 4
- PAIN WORK 0
- BLOUSE 23
- FASHION & JEWELLERY 4
- VASELLING 1
Our Training Centers
Some of Our Training Center
- GGSS HAUSAWA MASALLACHIN MURTALA 17
- GGSS HOTORO NORTH 52
- GGSS GIGINYU 20
- GSSS JA'OJI 7
- GGSSS SHARADA SALANTA 31
- GGSSS GIDAN MAKAMA 93
- M&B BRANCH OFFICE DORAYI KARSHAN WAYA 12
- SPECIAL CLASSES 0
- GIDAN GONA PRIMARY SCHOOL U/UKU 78
- JGSS RIJIYAR ZAKI RUMFAR SHEHU 117
- JGSS KOFAR WAIKA DABAI 2
- JGSS SANI MADAKIN GINI 41
- GGSS SANI MAINAGGE 64
- GGSS KOFAR MAZUGAL 51
- GGSS ABDU MARIRI 24
- GGSS DANGANA 11
- GGSS DORAYI CHIRANCHI 93
- GGSS KADAWA MILTARA 65
- HEAD OFFICE SABON TITIN MANDAWARI GIDAN KANKARA MAN GWARORI 25
OUR SERVICES
Dinki
Wannan Center tana Koyar da Sana'ar Dinki a karance da aikace
Takalma
Koyar da Hada takalma na daga cikin ayyukan wannan center
Saƙa
Saƙa na daga cikin sana'o'i masu amfani wanda wannan wannan center take koyarya
Sauran Sano'o'i
Wanann Center ta M&B Center Bata Tsaya anan ba, ta tanadi sana'o'i masu yawa da amfani wanda take koyarwa a aikace da karance, tare kuma da koyar da ko shigar da kayan da aka sana'anta cikin kasuwa don amfanuwa.
M & B Center Admission Latter and I.D Card Printing